Complete Nurul Kalb By Matar Manya Hausa Novel

Cikin sauri ta, salami me adaidaitanda ya ajiyeta kyakyawar budurwace tasaya tana karewa dankareren gidan dake gabanta kallo wanan gida haka , tafada ahankali takalli number gidan taga lallai itace takarasa wurim gate din gidan ta kwankwasa megadi yazo ya bude.

Sannu baba yace yauwa yarnan. Tace, baba Dan Allah megidan yanaciki yace E yanaciki tace to shinakenema kozan iya ganinshi yace E bisimillah yabata hanya tashiga ciki saida tayi tafiya sosai mainisa a harabar gidan koina shikeshukene abun mekayartarwa ahankali tashiga falon gidan nantaga dukiya inda take magana tanata mamakin da akoi masu wanan kudin aduniya amma talaka ke kwana baiciba ,hankalinta tadawo lokacinda taji motsi a Sama nanta daga kanta tagawani iron bene mekayatarwa tahau benen, tasaya tanakaloj kofofin wata kofar tanufa wanda takejin motsin ahankali tatura kyauren cikin mamaki kuma kyauren ya bude tadaga cotein din a hankali.

Takuramai ido yana tsaye dawata Yar yarinya ahanunsa da Alamar yarinya bata da rai domin duk jikinta jinine da kayanta shikuwa saurayin da alamar tashin hankali a fuskarsa saigirgiza yarinyar yake yanacewa ke, ke, ke, waya kawokinan ,itakuwa budurwar tananan tsaye tundatazo tasaita cermera , tana recording tanadauka kuma tanata kuka tagoge kwalla nan tadauko waya takira oganta sukayi Yar maganarda konima banjitaba 😅barena daukomana masu karatu ba,afi minti 3-4 ba saigakuwa yansanda sunshigo dakin itama tashigo saikukatake tamakasa magana sainunasa take da yasa tana girgiza kai Can cikin dasashiyar miryarta medadin sauraro tace

Tace gashinan, gashinan reping dinta yayi fa 😭 sai kuka take Dan sandan guda kuma yace, relax now inafatan kinyi record vidio koh tadagamasa kai kawai domin kukan yaci karfinta, shikuwa saurayin saikalonta yake ya kafamata mayatatun idanunsa yanamata kalon tuhuma ,hmmmm yafurzarda wani iska abakinsa ,saiyanxu yagane wato sharri akeson yimasa ,,OK ,, kawai yafada ,daya dan sandanne

 

Yace , u are under arrest, hankali kwance yakale Dan sandan Sama da kasa yace well bcos of what “? Sabida munkamaka da kayiwa yarinya fyade, Dan sandan yabashi amsa ido ya kafe Dan sandan sanan yamaida kalonsa kan yarinyar yakaleta shekeke kamar yaga kashi yace, wanan abine zanyiwa fyade wanan tafada yana nuna yarinyar da hannunsa injime intsinci me mtss yaimasu tsaki , dayan dan sandanne yataba yarinyar cikik razana, yace oga batada raifa.. Ogan ma yarazana yace babbar magana…

Ahankali cikin rarrashi ogan yace, amm pls yallabai kayi hakuri kabamu yadin kai cikin muryar fada yace mikake nufi yaje kayi hakuri muje office pls hakadai da sauran yan sandan dukafinga rarrashinsa dakyar ya amince

” yace sujirashi a falo yanazuwa zaishirya domin dagashi sai towel domin time dinda yafito wankane abunyagaru nan yazabgawa budurwanan harara sukajuya sukafita ,yabude katuwar wardrope dinshi wace cike take dakayanshi sadaddu yaciro wata shadda galilah fara me tsadar faske yasa tasha aiki sanan ya kafa hula akanshi yafesa tsadadun turarukanshi da ke kan mirror yafito das dashi yaje falon yasamesu sukace to muje ko yallabai yace cikin voice dinsa medadin sauraro ,a Motana zanje itakuwa badurwanan tace zata wuce sukace to saisun nemeta suna godiya tazo wucewa ta gabanshi yazabgamata harara yasa kafansa ta tadiyeta Allah ya agajeta data fadi awurin sannu sanni murya kasa tace banyafeba mugu kawai 😏 ta murguda baki tayi Sauri ta wuce shima yayi gaba suka bishi a baya sai (((head Quarter)))

FREE DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete Nurul Kalb Book 3

The most reliable and easiest way to obtain the complete Nurul Kalb Book 3 to purchase them from Jambandwaec.com (JAW)Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete Nurul Kalb Book 3 inPortable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete Nurul Kalb Book 3 booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an emailcontaining the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Explore More

Download Complete DOCTOR ESSHA (33) Romantic Hausa Novel PDF

February 14, 2024 0 Comments 0 tags

DOCTOR ESSHA By J hajara . 33… ABUJA Aliyu na kan daddurma ya idar da sallah nafilla, around 3:07pm, baya yagama adduoin shi ya Mike ya dauki Zane hoto Essha

Download Complete Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 112 Hausa Novel PDF

February 14, 2024 0 Comments 0 tags

Har ta kusa Fita palourn ta tuna da wayar Mommyn nan Nokia,Sehrish zata iya kira Kuma in har tabar wayar za’a samu matsala,Juyawa tayi ɗauke dashi ta koma saman Sofa

Download Complete NIHAAD Chapter 17 By Khaleesat Haiydar Hausa Novel PDF

February 14, 2024 0 Comments 0 tags

By _Khaleesat Haiydar_✍🏻 Har daki Umma ta tadda Nihad tace “Toh Abbanki ya amince sai ki fara hada kayanki” Cike da farin ciki Nihad ta mike ta rungumeta tace “Nagode